5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda
site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0
Yacca ake miyar koda - Arew@Blog
Yacca ake miyar koda - Arew@Blog
Yadda ake Miyar Koda
Abubuwan hadawa
Koda daidai bukata
Maggi 5
Albasa 1
Attarugu 4
Cittah 2
Tafarnuwa 3
Kori
Yanda ake hadawa
Da farko zaki wanke kodarki ki yanka kisa a tukunya, ki yanka albasa ki sa gishiri kadan, da maggi daya ki dora a wuta.
Idan ya tafasa sai ki daka attarugu da albasa da tafarnuwa ki zuba ki sa cittah ki zuba ruwa ba mai yawaba sai ki rufe.
No comments