5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Real Madrid ta lashe kofin FIFA - Arew@Blog Real Madrid ta lashe kofin FIFA - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Real Madrid ta lashe kofin FIFA

Real Madrid ta lashe kofin FIFA
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta lashe kofin hukumar FIFA na kungiyoyin kwallon kafa na duniya inda ta doke kungiyar Gremio da ke kasar Brazil.
An dai buga wasan ne a birnin Abu Dhabi da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa a ranar Asabar.
Kulob din Spaniyan ya lashe kofin har sau shida kenan, fiye da kowane kulob da ya taba buga gasar.
Yanzu dai Real Madrid ta lashe kofin a biyar a wanann shekarar, wanda suka hada da kofin Zakarun Turai, da na La Liga, da na Uefa Super Cup, da Super Cup na Spaniya da kuma na FIFA wanda ta lashe yanzu.

No comments

Powered by Blogger.