5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Photos: Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus - Arew@Blog Photos: Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Photos: Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus

Dakataciyyar jarumar Kannywood ta shirya gagarumin biki na zagayowar ranar haihuwarta.
Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta
Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus. Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta.
A baya NAIJ.com ta rahoto cewa jaruma Nafisa Abdullahi ta fito tayi bayani dalla-dalla game da ainihin alakar ta da jaruma Rahama Sadau musamman ma a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood duba da yanayin yadda ake yayata cewa dangantaka a tsakanin su tayi tsami.

No comments

Powered by Blogger.