5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Kannywood: Buri Na In Zama Director Kafun Nayi Aure – Jamila Nagudu - Arew@Blog Kannywood: Buri Na In Zama Director Kafun Nayi Aure – Jamila Nagudu - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Kannywood: Buri Na In Zama Director Kafun Nayi Aure – Jamila Nagudu

Jarumar wadda ta share kimanin shekaru goma a harkan fim ta ce ta samu nasarori a wannan sana’ar da ita kanta ba zata irga ba kuma ba tada wani shiri na gaggawa na barin harkan domin a ganin ta har yanzu tana da sauran rawar da zata taka.
Jarumar yar asalin garin Bauchi ta mika sakon godiya ga dukkan masoyan ta kuma ta bayyana cewa har yanzu ba su gama ganin rawar ta ba.

No comments

Powered by Blogger.