5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Hotuna: Zafafan Hotuna Maryam Yahaya Na Yau - Arew@Blog Hotuna: Zafafan Hotuna Maryam Yahaya Na Yau - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Hotuna: Zafafan Hotuna Maryam Yahaya Na Yau

Wacece Jaruma maryam yahaya nasan da yawa wasunku sun san wace maryam yaha a wannan lokacin.
Jarumar tafara harkar film da kamar dama Inda yanzu tauraruwarta take haskawa yadda ba’a tunani nasan kunsan haka.
Fim din da jarumar tayi suna shine Mansoor wanda shine fim dinta na farko kuma akansa tayi suna sosai sai kuma mijin yarinya inda a yanzu kuma ake shirya fim din mariya da ita.

No comments

Powered by Blogger.